An daure wasu mutane biyar saboda karya azumi da suka yi a bainar jama’a da rana tsaka

An daure wasu mutane biyar saboda karya azumi da suka yi a bainar jama’a da rana tsaka

- Mahukunta sun daure wani mutumi har na tsawon wata daya bayan kama shi da akayi yana shan lemu da zukar taba sigari a lokacin da kowa keyin Azumi

- Kungiyar Amnesty International ta yi tir da hakan da gwamnatin Tunisia din ta yi cewa yin hakan tauye hakki ne

- Wannan mutum dai shine na biyar da aka kama a kasar suna cin abinci a bainar jama’a a wannan wata na Ramadan

Mahukunta a kasar Tunisia sun daure wani mutumi har na tsawon wata daya bayan kama shi da akayi yana shan lemu da zukar taba sigari a lokacin da kowa keyin Azumi.

Kungiyar Amnesty International ta yi tir da hakan da gwamnatin Tunisia din ta yi cewa yin hakan tauye hakkin sa ne.

Wannan mutum dai shine na biyar da aka kama a kasar suna cin abinci a bainar jama’a a wannan wata na Ramadan.

KU KARANTA KUMA: An baiwa El-Rufai wa'adin sati uku shima a Kaduna

An daure wasu mutane biyar saboda karya azumi da suka yi a bainar jama’a da rana tsaka

An daure wasu mutane biyar saboda karya azumi da suka yi a bainar jama’a da rana tsaka

Dukkansu dai an yanke musu hukuncin zama a gidan yari na tsawon wata daya.

Ko da yake hakan na faruwa a wasu kasashen larabawa, a kasar Masar babu wata doka da gwamnatin ta yi da zai hukunta duk wanda ya aikata irin wannan laifi. Mahukunta na daukar wannan hukuci a hannunsu ne.

Kungiyar Amnesty International ta yi kira ga gwamnatocin kasashen da hakan ke faruwa da su dakatar da yin hakan sannan su kyale kowa ya aikata abinda yake so batare da an muzguna masa ba.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel