Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

– Auren Dan wasan Barcelona Lionel Messi ya karaso

– Za dai a ga cincirindo a kauyen Dan wasan a Kasar Argentina

– Dan wasan Real Madrid Morata zai yi aure wannan makon

Cikin wannan watan dai ‘Yan wasa da dama za su yi aure. Kwanan nan Manuel Nueuer ya shiga daga ciki. Su Lionel Messi na shirin biyo shi kwanan nan

Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

Messi zai auri sahibar sa a karshen watan nan

1. Lionel Messi

A karshen wannan watan Dan wasa Lionel Messi na Barcelona zai zama Ango a Birnin Rosario da ke Kasar Argentina. Messi zai auri sahibar sa da su kayi shekara da shekaru tare tun su na kanana Antonella Roccusso.

Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

Ayyiriri: Messi zai shiga daga ciki

KU KARANTA: Dubi wani zane na Shugaba Buhari da Iyalin sa

2. Alvaro Morata

Dan wasan gaban Real Madrid Alvaro Morata zai auri Budurwar sa Alice Campello a wannan Asabar din mai zuwa.

Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

Dan wasan Real Madrid Morata zai zama Ango

3. Lucas Vasquez

Haka kuma dai akwai sauran ‘yan wasa Lucas Vasquez da Mateo Kovavcic za su angonce duk a karshen wannan makon a Garuruwan su.

Messi da wasu manyan ‘Yan wasa 3 da za su yi aure kwanan nan

‘Yan wasa 3 daga Real Madrid za su yi aure

Kwanaki kun ji cewa babban Dan wasan nan na Real Madrid Cristiano Ronaldo ya samu jarirai tagwaye masu suna Mateo da Eve. Ko da yake dai har yanzu Dan wasan bai tabbatar da wannan abin farin cikin ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tsakanin mace da namiji wane ya fi karya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel