YANZU-YANZU: Ashe ba’a bari Aisha Buhari ta gana da maigidanta ba a Landan – Sahara Reporters

YANZU-YANZU: Ashe ba’a bari Aisha Buhari ta gana da maigidanta ba a Landan – Sahara Reporters

- Rahoto ya nuna cewa shugaba Buhari bai samu daman ganin uwargidansa ba a ziyarar da ta kai masa Landan

- Rahoton tace rashin lafiyan shugaban kasan tayi tsananin

Jaridar Sahara Reporters ta bada rahoton cewa ba’a bari shugaba Buhari ya gana da uwargidansa, Aisha Buhari ba yayinda ta kai masa ziyara Landan.

Game da cewar Sahara Reporters, majiya ta bayyana cewa da yawa daga cikin ma’aikatan Buhari basu san inda yake har da masu gadinsa.

YANZU-YANZU: Ashe ba’a bari Aisha Buhari ta gana da maigidanta ba a Landan – Sahara Reporters

Ashe ba’a bari Aisha Buhari ta gana da maigidanta ba a Landan – Sahara Reporters

Kamfanin jaridan ta kara da cewa shugaban kasa Buhari har ila yau bai yi magana da Farfesa Yemi Osinbajo a wayan tarho ba tun lokacin ya fita Najeriya jinya.

KU KARANTA: Kudin majalisar dokoki a kasafin kudin 2017

Wata rahoton tace miyagu sun hana mutane kusanta Buhari saboda dakile fitar wasu maganganu saboda ana zargin cewa shugaban kasa na fama da ciwon daji.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel