Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

- Anyi gemu da gemu tsakanin Osinbajo da shuwagabannin Arewa a fadar shugaban ƙasa

- Osinbajo yace zasu yi maganin duk wani da aka kama yana yin kalaman batanci

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yace gwamnatin Najeriya ba za tayi kasa a gwiwa ba wajen yin maganin duk wani da aka kama yana yin kalaman batanci da ka iya haifar da tarzoma.

Osinbajo ya bayyana haka ne yayin ganawa da shuwagabannin yankin Arewacin kasar nan a fadar shugaban kasa, kamar yadda Premium Times ta ruwaito.

KU KARANTA: Osinbajo ga ýan Majalisu: Baku da ikon yin ƙare ƙare a kasafin kuɗi

Wannan gargadi baya rasa nasaba da wa’adin tattara kayanku da wasu matasan yankin Arewa suka baiwa yan kabilar Igbo. “Gwamnati ba zata yi sakwa sakwa ba da duk wani yunkurin tayar da tarzoma a kasar nan domin ba’a san karshen rikici ba.” Inji shi.

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Shugabannin Arewa da Osinbajo

A na sa ran mukaddashin shugaban kasar zai tattauna da shuwagabannin yankin kudu maso gabas a ranar Laraba, inji majiyar NAIJ.com.

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Osinbajo, minista Dan Ali da Bala Lau

Cikin wadanda suka samu halartan tattaunawar, akwai shugaban majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki, Kaakakin majalisa Yakubu Dogara, babban hafsan sojan kasa, Gabriel Olanisakin, shugaban kungiyar tuntuba ta Arewa, Ibrahim Coomasie, Farfesa Ango Abdullahi.

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Osinbajo, Saraki da Dogara

Sauran sun hada da Sanata Aliyu Wammako, Pauline Tallen, Sam Nda-Isaiah, Paul Unongo, Tijjani Ramalan, Mannir Dan Ali, shugaban Izala, Bala Lau, Limamin massallacin Abuja, Sheikh Makari da sauransu.

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

shugabannin Arewa da Osinbajo

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Shugabannin Arewa da Osinbajo

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Shugabannin Arewa da Osinbajo

Zaman tattaunawa tsakanin shugabannin Arewa da Osinbajo (HOTUNA)

Ramalan da Osinbajo

Ga bidiyon:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jawabin Osinbajo dangane da Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel