Ganawar Osinbanjo da shugabannin arewa : Ba zan taba amincewa da irin wadannan kalamai ba – Yemi Osinbajo

Mukaddashin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo yace gwamnatin Najeriya na shirye da hukunta wadanda suke kalaman batanci da kuma rabuwar kai.

Osinbajo ya bayyana hakan ne ranan Talaa yayinda yake ganawa da wasu shugabannin yankin Arewacin Najeriya a fadar shugaban kasa, Aso Villa.

Anyi wannan ganawa ne bayan wasu kungiyoyin matasan Arewa suka baiwa yan kablar Igbo wa’adin watanni 3 su bar yanin Arewa.

Osinbajo yace gwamnati zai duk abinda ya kamata wajen tabbatar da hadin kan Najeriya bisa ga kundin tsarin mulkin Najeriya.

Ganawar Osinbanjo da shugabannin arewa : Ba zan taba amincewa da irin wadannan kalamai ba – Yemi Osinbajo

Ganawar Osinbanjo da shugabannin arewa : Ba zan taba amincewa da irin wadannan kalamai ba – Yemi Osinbajo

Yace: “Abinda nike son fada shine maganganun batanci da rabuwar kai ko halayen haka zai fuskanci bacin ran dokan.

Ganawar Osinbanjo da shugabannin arewa : Ba zan taba amincewa da irin wadannan kalamai ba – Yemi Osinbajo

Ganawar Osinbanjo da shugabannin arewa : Ba zan taba amincewa da irin wadannan kalamai ba – Yemi Osinbajo

Ina son in tabbatar muku da cewa ko shakka babu, gwamnati zata hukunta duk wanda yayi maganan da zai iya raba kan yan Najeriya ko kuma tayar da kura cin al’umma musamman wanda zai sabbaba asarar rayuka da dukiya.

KU KARANTA: Gwamnan Bauchi ya tafi Saudiyya jinya

Ina jaddada cewa gwamnati zatayi iyakan kokarinta wajen dakile duk wani abinda zai kawo hayaniya ko kuma cikas ga zaman lafiyar kasa. Wannan na da muhimmanci saboda ya kan yi wuya a kashe wuta idan ya kama.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi

NAIJ.com
Mailfire view pixel