Rashin lafiya: Gwamnan Bauchi ya leka Saudiya neman magani

Rashin lafiya: Gwamnan Bauchi ya leka Saudiya neman magani

– Gwamnan Jihar Bauchi na fama da’yar rashin lafiya

– Hakan ta say a zura Kasar Saudiya domin ganin Likita

– Mataimakin sa ne zai rike Jihar yayin da ba ya nan

Gwamna Mohammed Abubakar ya wuce Saudiya domin ganin Likita. Sakataren Gwamnatin Jihar ya bayyana haka a Jiya Talata. Mai girma Mataimakin Gwamna zai cigaba da gudanar da sha’anin mulki har ya dawo bayan Sallah.

Rashin lafiya: Gwamnan Bauchi ya leka Saudiya neman magani

Gwamnan Jihar Bauchi ya tafi Saudi

Mun samu labari cewa Gwamnan Jihar Bauchi Barista Mohammed Abubakar ya wuce Kasar Saudiya domin ganin Likita inda za a duba lafiyar sa Inji Sakataren Gwamnatin Jihar Malam Bello Ilelah.

KU KARANTA: Ka ji kiran da Al-Mustafa yayi wa El-Rufai

Rashin lafiya: Gwamnan Bauchi ya leka Saudiya neman magani

Barista M.A Abubakar ya keta Saudiyya

Ilelah ya bayyana wannan ne ga manema labarai na kasa inda ya kuma bayyana cewa Mataimakin Gwamnan, Nuhu Gidado ne zai karbi ragamar Gwamnatin Jihar. Gwamnan dai ba zai dawo ba sai karshen wannan wata na Yuni.

Kun ji cewa a wajen kaddamar da wasu ayyuka a asibiti a can Jihar Benuwe, tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yabawa Gwamnan Jihar Samuel Ortom da irin ayyukan sa. Obasanjo ya nemi Jama’an Jihar su ba Gwamnan na su lokaci su ga aiki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mai kama da tsohon kocin Najeriya Marigayi Keshi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel