‘Yan Majalisa sun karawa kan su kudi cikin kasafin kudin 2017

‘Yan Majalisa sun karawa kan su kudi cikin kasafin kudin 2017

– Kudin da za a turawa Majalisa ya karu a wannan shekarar

– Majalisa za ta kashe Naira Biliyan 125 a bana

– Hakan dai na nuna cewa kasafin Majalisa ya karu har da Biliyan 10

A kasafin kudin bana kudin Majalisa ya karu zuwa Biliyan 125. Masu aiki a Majalisar kuma za su tashi da N9, 602, 095, 928. Bangaren masu shari’a za su kashe Biliyan 100 a shekarar na.

‘Yan Majalisa wajen sa hannu kan kasafin kudin 2017

Kudin Majalisa ya karu a shekarar 2017

A cikin kasafin kudin wannan shekara Majalisa za ta kashe Naira Biliyan 125 wanda ya nuna cewa an samu kari kana bin yake a bara. Daga cikin wannan kudi, an ware N9, 602, 095, 928 ga ma’aikatan Majalisun Inji Jaridar Vanguard.

KU KARANTA: Farfesa Osinbajo ya caccaki 'Yan Majalisa

Shugabannin Majalisa tare da Osinbajo

Shugabannin Majalisa tare da Osinbajo

Idan ba a manta ba dama akwai zargin cushe a cikin kasafin wanda mukaddashin Shugaban kasa yace yana cikin abin da ya kawo bacin lokaci. Bangaren shari’a kuma za su kashe Naira Biliyan 100 a wannan shekarar. Wannan d

Da alamu Gwamnatin Kasar ta koyi darasi daga abin da ya faru a baya don kuwa Farfesa Osinbajo yace wannan karo da zafi a bugi karfe. Zuwa Watan Oktoba za a mikawa Majalisa kundin shekara mai zuwa domin a gaggauta sa-hannu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Sababbin Jam'iyyun da aka kafa za su yi belin Najeriya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel