Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

- Ministan Buhari yayi buɗe baki a gidan Dahiru Bauchi

- Minista Dalung yace wannan ne karo na 5 daya ke ziyartar Shehi

Ministan harkokin wasanni da kula da sha’anin matasa Barista Solomon tare da wasu shuwagabannin addinin Kirista sunyi bude baki a gidan shahararren malami, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Ministan da tawagarsa sun sha ruwan ne yayin ziyarar da suka kai ma Shehin malamin a gidansa dake garin Kaduna, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

KU KARANTA: Limamin Harami, Sheikh Sudais ya ƙulla abota da wani yaro ɗan Afirka

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Dalung yana fadin wannan shine karo na biyar da shi da wasu jagororin addinin Kirista suke yin bude baki a gidan Sheik Dahiru Bauchi dake Kaduna.

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung da Shehi

Idan ba’a manta ba, a satuttukan da suka gabata ne ministan ya baiwa Sheikh Isa Ali Pantami hakuri sakamakon furucin da yayi masa dangane da gayyatarsa da yayi zuwa addi in musulunci.

ga sauran hotunan:

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung da Shehi

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung da Shehi

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung da Shehi

Solomon Dalung ya ziyarci Shehi Dahiru Bauchi a gidansa (HOTUNA)

Solomon Dalung da Shehi

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel