Ana shirin haramta amfani da Nikabi a wata kasa

Ana shirin haramta amfani da Nikabi a wata kasa

– Ana yunkurin haramta Hijabi a Kasar Norway

– Masu amfani da nikabi za su fuskanci barazana

– Haramcin dai zai shafi kaf daliban makaranta

Kasar Norwegia za ta hana Daliban makaranta sa nikabi

A jiya Gwamnatin kasar ta fara shirin kawo wannan doka

Nikabin na hana dalibai daukar karatu Inji Ministan ilmi

Ana shirin haramta amfani da Nikabi a wata kasa

Za a hana sa Nikabi a Kasar Norway

Gwamnatin Kasar Norway na shirin haramta amfani da nikabi a Makarantun firamare da sakandare da ma na gaba da su. Gwamnatin na kukan cewa irin wannan sutura na hana dalibai fahimtar karatu da kyau.

KU KARANTA: An kama wani Dan Sanda da kayan shaye-shaye

Ana shirin haramta amfani da Nikabi a wata kasa

Nikabi na hana Dalibai daukar karatu Inji Gwamnati

Ministan Ilmi na kasar Torbjorn Roe Roe Isaksen ya bayyana wannan a jiya Litinin. Ana dai shirin kafa dokar da za ta haramta amfani da nikabin da ke rufe fuska nan da zuwa shekara mai zuwa wanda wannan dai na iya kawo rikici da Musulman kasar.

A bara ne Jaridar Daily Mail ta rahoto cewa ana yunkurin hana amfani da dogon Hijabi da ake kira burqah a Kasar Jamus. Shugaban Kasar Jamus, Angela Merkel tace bai dace ace ana amfani da burqah a Kasar ba damin Kasar Kirista ce.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tsakanin mata da maza su wa su ka fi karya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel