Assha: An kama Dan Sanda da buhunan ganyen wiwi

Assha: An kama Dan Sanda da buhunan ganyen wiwi

– An kama wani Jami’in Dan Sanda da kayen shaye-shaye

– An maka Jami’in a gaban Alkali a wani Kotu

– Sai dai 'Dan Sandan ya bayyana cewa bai da laifi

An damke Sufetan ‘Yan Sanda da kayan shaye-shaye

Hukumar NDLEA ta damke wannan ‘Dan Sanda da kayan wiwi

Bola Adigun na amsa tuhuma yanzu a gaban Alkali

Assha: An kama Dan Sanda da buhunan ganyen wiwi

Wani taro na 'Yan Sandan Najeriya

Hukumar kula da masu kayan miyagun kwayoyi ta NDLEA ta damke wani Jami’in ‘Dan Sanda Bola Adigun da zargin samun sa da manyan buhuna har kusan 50 cike da tabar wiwi na sama da kilo a hanyar Legas.

KU KARANTA: Wani Fasto ya musulunta a cikin azumi

Assha: An kama Dan Sanda da buhunan ganyen wiwi

Ganyen wiwi kenan a cikin wata gona

Yanzu haka an maka Jami’in ‘Dan Sandan a gaban Hukuma inda ya kuma bayyana cewa ba gaskiya bane zargin da ke kan sa. An dai bada belin ‘Dan Sandan kan kudi Naira Miliyan 10 yanzu haka.

Wani abin assha ya faru a can kasar waje inda wata yarinya ta koma soyayya da bazawarin uwar ta. Wannan mata ta rikice yayin da Diyar cikin ta ke shirin auren tsohon Mijin ta. Jaridar Daily Mail ta rahoto wannan labari

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Siyasa: Ana shirin maido wani Sanata gida

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

An fara samun sauki a gidajen man fetur da ke birnin tarayya, Abuja

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel