Ba a fafe gora ran tafiya: An fara shirin kasafin kudin shekara mai zuwa

Ba a fafe gora ran tafiya: An fara shirin kasafin kudin shekara mai zuwa

– Osinbajo yace wannan karo da wuri za a fara aiki kan kasafin kudi

– Kafin karshen shekarar nan za a aikawa Majalisa kasafin kudin 2018

– Gwamnatin Kasar ta koyi darasi daga abin da ya faru a baya

Farfesa Osinbajo yace wannan karo da zafi a bugi karfe

Zuwa Watan Oktoba za a mikawa Majalisa kundin shekara mai zuwa

An dauki dogon lokaci kafin a sa hannu a kasafin kudin bana

Ba a fafe gora ran tafiya: An fara shirin kasafin kudin shekara mai zuwa

Wannan karo za a gyara a harkar kasafin kudi - Osinbajo

Sai dai jiya Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo ya sa-hannu kan kundin kasafin kudin bana. Amma wannan karo da zafi-zafi za a bugi karfe inji shugaban kasar na rikon kwarya don kuwa ba a fafe gora ranar tafiya.

KU KARANTA: Jawabin Osinbajo wajen rattaba hannu kan kasafin kudi

Ba a fafe gora ran tafiya: An fara shirin kasafin kudin shekara mai zuwa

Ministan kasafin kudin Najeriya Udo Udoma

Farfesa Osinbajo yace wannan shekara tun a watan Oktoba za a mikawa Majalisa kundin kasafin shekara mai zuwa domin a sa hannu cikin gaggawa kafin karshen shekarar gudun abin da ya faru bana da kuma bara.

Kun ji cewa Najeriya na shirin kashe Naira Tiriliyan 7 da Biliyan 400 shekarar bana. Sai dai daga ciki sai an nemo bashin Tiriliyan 2 da Biliyan 300 da Miliyan 60.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An yi zanga-zanga a Garin Legas

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel