Shugabannin hukumomin tsaro na ganawa a majalisar dokoki

Shugabannin hukumomin tsaro na ganawa a majalisar dokoki

Shugabannin hukomomin tsaron tarayya da ministocin tsaro da harkokin cikin gida na ganawa da majalisan wakilan tarayya , jaridar Channels na bada rahoto.

Rahoton tace babban mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin majalisan wakilan na cikin ganawar.

NAIJ.com ta bada rahoton cewa ministocin da shugabannin jami’an tsaron zasuyi bayani gay an majalisa akan matakan da suke dauka wajen dakile rashin tsaron da yayi katutu a kasa.

YANZU-YANZU: Shugabannin hukumomin tsaro na ganawa da ministoci da yan majalisa

YANZU-YANZU: Shugabannin hukumomin tsaro na ganawa da ministoci da yan majalisa

Yan majalisan sunyi sun jawo hankali akan yawaitan rashin tsaro wanda ya kunshi garkuwa da mutane da kuma fashi da makami.

KU KARANTA: DSS ta damke masu garkuwa da mutane da dama

A wata jawabi da Hon Babatunde kolawole ya gabatar inda abokan aikinsa irinsu Ado Dogowa, Emmanuel Orker-Jev da Adam Jagaba suka marawa bayam yan majalisan sunyi kira ga gwamnatin tarayya tayi fito na fito da garkuwa da mutane a fadin tarayya.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel