Sanata Dino Melaye yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane 5 a jihar Kogi

Sanata Dino Melaye yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane 5 a jihar Kogi

Akalla mutane 5 ne aka harbe har lahira sakamakon zangar zangar da Dino Melaye ya jagoranta a gaban kofar shigar Kwalejin kimiyya da fasaha na jihar Kogi a misalin karfe 11 na yau Litinin.

Zanga zangar da ya kamata ta zama ta lumana ta rikide ta koma tashin hankali a yayin da ‘yan bindiga suka isa mar wajen rike da bingogi da adduna wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 5.

Sanata Dino Melaye yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane 5 a jihar Kogi

Sanata Dino Melaye yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane 5 a jihar Kogi

NAIJ.com ta samu labarin cewa sojoji sun isa wajen baya da yan zanga zangar suka shafe awa daya suna harbi tare da cinawa wata mota wuta da kuma gawar jama’a a kan titi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel