Hukumar DSS ta damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jama’a

Hukumar DSS ta damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jama’a

Hukumar DSS a ranan Litinin tace aa wata hari da ta kai tare da wasu jami’an tsaro kan masu garkuwa da mutane da wasu manyan yan ta’adda ta haifi da mai ido.

Wannan na kunshu cikin jawabin da kakakin hukumar, Tony Opuiyo, ya gabatar inda yace an damke babban mai garkuwa da mutane Terwase AKWAZA (aka Ghana),da kuma sauran abokan aikinsa.

Jawabin tace, a ranan 9 ga watan Yuni 2017, an damke Dondo ORSAA, Terhile MBALOHA da Teryima IHIAMBE (aka Clark) a wurare daban-daban na jihar Katsina, Benue masu gudanar da aikin garuwa da mutane a sassan Benue da Taraba.

A jihar Edo kuma ranan 9 ga watan Yuni a Aviele, karamar hukumar Estako, hukumar ta damke masu garkuwa da mutane 15 da shugabansu Samaila Madu, tsohon soja.

Hukumar DSS ta damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jama’a

Hukumar DSS ta damke masu garkuwa da mutanen da suka addabi jama’a

Hakazalika a jihar Ebonyi, an damke wani Chinonso ONWE (a.k.a Abino Flash) a Izhia, karmar hukumar Ohaukwu ranan 1 ga watan Yuni tare da gudunmuwar masu tsaron unguwar.

KU KARANTA: Osinbajo ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2017

Kana kuma kafin lokacin a dame wasu masu satan shanu a jihar Kano masu suna Sani HASSAN (aka Ashana); Suleiman ABDULLAHI (aka Dogo Sule); Bashiru ABDULLAHI (aka Lamo); Amadu ABDULLAHI (aka Mallam); da Auwalu SANDA (aka Maitaru).

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel