Kasafin kudi: Za mu kashe kudin da aka samu daga hannun barayi Inji Gwamnati

Kasafin kudi: Za mu kashe kudin da aka samu daga hannun barayi Inji Gwamnati

– Osinbajo yace Gwamnati za tayi amfani da kudin da aka karbe hannun barayi

– Farfesa Osinbajo yace za a ga amfanin hakan a cikin kasafin bana

– Osinbajo ya bayyana yadda Najeriya za ta kashe sama da Tiriliyan 7 bana

Jiya Osinbajo ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017

Farfesan yace bana kudin da aka karbe daga hannun barayi zai yi amfani

Najeriya za ta kashe sama da Naira Tiriliyan 7 da Biliyan 400 shekarar nan

Kasafin kudi: Za mu kashe kudin da aka samu daga hannun barayi Inji Gwamnati

Osinbajo ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017

Kuna sane cewa a jiya ne Mukaddashin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya sa hannu kan kasafin kudin bana. Osinbajo yace za ayi amfani da kudin da aka karbe daga hannun barayi wajen yi wa Najeriya aiki.

KU KARANTA: Babu wani: Buhari zalunci ya sa gaba Inji wani

Kasafin kudi: Za mu kashe kudin da aka samu daga hannun barayi Inji Gwamnati

Buhari ya ba Osinbajo daman ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017

Yemi Osinbajo yake cewa ‘Yan kasa za su ga yadda aka yi da wasu daga cikin kudin da aka yi nasarar karba daga hannun barayin Najeriya Farfesa Osinbajo ke cewa duk wannan na cikin kokarin Gwamnatin nan wajen yaki da sata a Najeriya.

Osinbajo ya bayyana irin manyan ayyukan da ake shirin yi wannan shekarar. Najeriya dai za ta ci bashin Tiriliyan 2.36 cikin kasafin na sama da Tiriliyan 7.44.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wa ya fi karya ne? Mace ko Namiji?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel