Manyan abubuwan da Osinbajo ya bayyana wajen rattaba hannu kan kasafin kudi

Manyan abubuwan da Osinbajo ya bayyana wajen rattaba hannu kan kasafin kudi

– Mukaddashin Shugaban Kasa Osinbajo ya rattaba hannu kan kasafin kudin bana

– Faresa Osinbajo yace kasafin zai babbako Najeriya daga matsin tattalin arziki

– Osinbajo ya bayyana inda wannan Gwamnati ta APC mai ci ta dosa

Najeriya za ta kashe sama da Naira Tiriliyan 7 da Biliyan 400

Osinbajo yace Ministan kasafi zai fito da gundarin kundin

An dai jima kafin a sa hannu kan kasafin na bana

Manyan abubuwan da Osinbajo ya bayyana wajen rattaba hannu kan kasafin kudi

Abubuwan da ya kamata ka sani game da kasafin bana

A jiya ne Allah yayi Farfesa Yemi Osinbajo ya sa hannu kan kasafin kudin bana a daidai karfe 4: 42 na yamma. Osinbajo yace ba a samu aringizo daga sashen zartarwa ba sai dai illa an samu wasu sauye-sauye ne daga Majalisa wanda ya ja aka kara bata lokaci.

KU KARANTA: Aiki da Buhari ya fi komai sauki saboda gaskiyar sa

Manyan abubuwan da Osinbajo ya bayyana wajen rattaba hannu kan kasafin kudi

Osinbajo ya rattaba hannu kan kundin kasafin kudin 2017

Osinbajo ya bayyana irin manyan ayyukan da ake shirin ko karasawa irin su gadar 2nd Niger da kuma aikin wutan Mambilla. Najeriya dai za ta ci bashin Tiriliyan 2.36 cikin kasafin na sama da Tiriliyan 7. 44.

Najeriya za ta kashe kudin gaske wajen gyaran hanyoyi da sauran ayyuka.Shugabannin Majalisa Sanata Bukola Saraki da Honarabul Yakubu Dogara da Ike Ekweremadu da Ahmed Lawan sun halarci taron sa hannu kan kasafin da aka yi jiya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An yi wata zanga-zanga a Legas domin tunawa da Abiola

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel