Yayin da ake maganar raba kasa: Osinbajo ya kama hanyar kasar Inyamurai

Yayin da ake maganar raba kasa: Osinbajo ya kama hanyar kasar Inyamurai

– Shugaban Kasa na rikon kwarya Osinbajo zai halarci wani taro a Jihar Anambra

– Osinbajo ya kama hanyar Awka domin taron Malaman Lauyoyi na kasa

– Jama’a sun yi gangami domin su gaida Mukaddashin shugaban kasar

Jama’a sun fito cikin gayya domin su gaida Farfesa Osinbajo

Osinbajo ya kama hanyar zuwa Jihar Anambra ne domin taro

Sai dai ya tsaya yada-zango a Garin Enugu da ke kusa da Jihar

Yayin da ake maganar raba kasa: Osinbajo ya kama hanyar kasar Inyamurai

Osinbajo kwanaki a Garin Kalaba

Mun samu rahoto cewa Jama’a sun fito cikin zuga a filin jirgin sama na Garin Enugu domin gaida Mukaddashin Shugaban kasa a kan hanyar sa ta zuwa Jihar Anambra domin samun halartar wani taron Lauyoyi.

KU KARANTA: Dan Majalisar Kano na goyon bayan matasan Arewa

Yayin da ake maganar raba kasa: Osinbajo ya kama hanyar kasar Inyamurai

Yadda Jama'a ke kokarin gaisawa da Osinbajo kwanaki

Mata da yara dai sun fito inda su ka rika kida da waka yayin da Mukaddashin Shugaban kasar zai wuce. Kwanakin baya dai haka aka yi yayin da Farfesa Osinbajo ya isa Garin Kalaba da ke Jihar Kuros-Riba.

Kuna da labari cewa Farfesa Yemi Osinbajo ya sa hannu kan kasafin bana a daidai karfe 4: 42 na yammacin yau tare da wasu Ministocin kasar da masu ba shugaban kasa shawara kan harkokin Majalisa da kuma Shugabannin Majalisar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Hirar musamman da Nnamdi Kanu na Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel