Bukola Saraki da Yakubu Dogara suna hanyar zuwa fadan shugaban kasa, an shirya rattaba hannu – Dan majalisan wakilai

Shugabannin majalisan dokokin tarayya Dakta Bukola Saraki da Kakaki Yakubu Dogara suna kan hanyan zuwa fadar shugaban asa domin halartan bikin rattaba hannu kan kasafin kudin 2017.

Bukola Saraki da Yakubu Dogara suna hanyar zuwa fadan shugaban kasa, an shirya rattaba hannu – Dan majalisan wakilai

Bukola Saraki da Yakubu Dogara suna hanyar zuwa fadan shugaban kasa, an shirya rattaba hannu – Dan majalisan wakilai

Ana sa ran Osinbajo zai rattaba hannu ne misalin karfe 3 na rana a yau Litinin.

Shugaban kwamitin ayyuka majalisa, Timothy yace : “Shugaban majalisan dattawa da kakakin majalisan wakilai na kan hanyan zuwa wajen mukaddahin shugaban kasa” An shirya komai kuma za’ a rattaba hannu ba da dadewa ba.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

NAIJ.com
Mailfire view pixel