2019: Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya marawa wani Gwamna baya

2019: Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya marawa wani Gwamna baya

– Tsohon Shugaban kasa Obasanjo yana bayan Gwamna Ortom ya zarce

– Obasanjo ya bayyana haka ne wajen kaddamar da wasu ayyuka

– Wasu dai sun sha alwashin ganin Gwamnan bai koma ba

Olusegun Obasanjo ya yabawa irin kokarin Gwamna Ortom

Tsohon Shugaban yace Gwamnan na bukatar lokaci

Gwamnan ya kaddamar da wasu ayyuka ne a asibiti

2019: Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya marawa wani Gwamna baya

Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya marawa wani Gwamna baya

A wajen kaddamar da wasu ayyuka a Jihar Benuwe tsohon Shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yabawa Gwamnan Jihar Samuel Ortom da irin ayyukan sa. Obasanjo yace tsohon Gwamnan na bukatar lokaci.

KU KARANTA: Dan Majalisa ya goyi bayan masu barazana ga Inyamurai

2019: Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya marawa wani Gwamna baya

Gwamna Jihar Benuwe Ortom

Obasanjo yace Gwamnan yayi kokari wajen gyara kayan asibiti da su ka gurbace. Tsohon Shugaban yace Gwamnan Jihar na bukatar lokaci domin a ga aiki a kasa, ya kuma kira su da su rika marawa Shugabannin su baya ba suka ba.

Kwanakin baya babban Limamin Cocin Grace and Light Pentecostal da ke Garin Makurdi a Jihar Benue yace Gwamnan Jihar, Samuel Ortom ba zai cigaba da zama a kujerar sa ba bayan shekarar 2019 don kuwa shi ya leka ya gano.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Hira da Jagoran Biyafara Nnamdi Kanu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel