Jana’izar dan kwallo Tiote: Jama’a sun koka (Hotuna/bidiyo)

Jana’izar dan kwallo Tiote: Jama’a sun koka (Hotuna/bidiyo)

- Hawaye sun kwarara yayin da aka binne Cheick Tiote (Hotuna/bidiyo)

- Tiote ya rasu ne bayan wata faduwa da yayi a kasar Sin

A ranar Asabar, 10 ga watan Yuni ne aka yi janaizar binne shahararren dan kwallon nan dan kasar Ivory Coast, Cheick Tiote, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito daga shafin wata ma'abociyar Facebook Mc Camara.

Cheick Tiote ya yi wa kasarsa Ivory Coast wasa inda suka dauki kofin kasashen Afirka na shekara ta 2015. A yan kwanakin baya ne ya koma kasar Sin da wasa bayan ya dade a kungiyar Newcastle dake kasar Ingila.

KU KARANTA: Shahararren musulmin dan wasa Cheick Tiote ya yanke jiki ya rasu a filin wasa

Dan wasan yayi wa Newcastle wasanni 139 tun daga Agusta na shekarar 2010 daga FC Twente. Sai dai daga bisani ya samu matsala a kungiyar ta Newcastle, wannan shine dalilin dayasa ya bar kungiyar.

Jana’izar dan kwallo Tiote: Jama’a sun koka (Hotuna/bidiyo)

Tiote

Ga sauran hotunan nan:

Jana’izar dan kwallo Tiote: Jama’a sun koka (Hotuna/bidiyo)

Gawar Tiote

Jana’izar dan kwallo Tiote: Jama’a sun koka (Hotuna/bidiyo)

Binne Tiote

ga bidiyonsa:

Yaya rayuwar kan titi?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel