Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)

Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)

Ma’aikatar kudi ta tarayya tafitar da cikakken bayani kan adadin kudin da kowacce jiha ta samu na biyan bashin kudin Paris Club da aka biyasu.

A wata sanarwa da daraktan yada labarai na ma’aikatar Salisu Dambatta,yafitar yace naira biliyan 516 da miliyan dari uku da tamanin da hudu aka rabawa jihohi 36 dake kasarnan da kuma birnin tarayya Abuja.

NAIJ.com ta samu labarin cewa andai basu kudaden bisa sharadin zasuyi amfani da kaso 50 cikin dari na kudin wajen biyan albashi.

Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)

Kun ga yawan kudin da Buhari ya ba jihar ku nan don ta kyautata rayuwar talaka (Karanta)

Ga adadin kudin da kowacce jiha ta samu.

Abia

Naira biliyan 11,431,531,742.97

Adamawa

Naira biliyan 10,257,434,321.63

Akwa Ibom

Naira biliyan N 25,981,255,165.12

Anambra

Naira biliyan 12,243,313,404.68

Bauchi

Naira biliyan 13,755,553,122.51

Bayelsa

Naira biliyan 24,895,696,347.55

Benue

Naira biliyan 13,709,343,498.51

Borno

Naira biliyan 14,681,869,730.63

Cross River

Naira biliyan 12,150,687,893.85

Delta

Naira biliyan 27,606,963,362.46

Ebonyi

Naira biliyan 9,016,166,759.96

Edo

Naira biliyan 12,182,253,184.99

Ekiti

Naira biliyan 9,545,673,294.17

Enugu

Naira biliyan 10,723,578,819.32

Gombe

Naira biliyan 8,945,755,396.38

Imo

Naira biliyan 14,001,610,365.94

Jigawa

Naira biliyan 14,215,333,413.52

Kaduna

Naira biliyan 15,443,458,455.10

Kano

Naira biliyan 21,740,390,362.48

Katsina

Naira biliyan 16,404,261,819.71

Kebbi

Naira biliyan 11,954,998,982.90

Kogi

Naira biliyan 12,055,455,191.60

Kwara

Naira biliyan 10,241,288,653.14

Lagos

Naira biliyan 16,743,876,266.21

Nasarawa

Naira biliyan 9,102,098,342.24

Niger

Naira biliyan 14,421,586,309.89

Ogun

Naira biliyan 11,478,749,388.92

Ondo

Naira biliyan 14,007,296,628.57

Osun

Naira biliyan 12,628,212,681.25

Oyo

Naira biliyan 13,315,423,054.25

Plateau

Naira biliyan 11,288,158,110.82

Yobe

Naira biliyan 10,826,206,233.18

Zamfara

Naira biliyan 10,884,771,188.99

Rivers

Naira biliyan 34,925,785,322.06

Sokoto

Naira biliyan 12,882,257,093.52

Taraba

Naira biliyan 9,326,607,975.00

Birnin Tarayya

Naira biliyan 1,369,735,000.09

Jumulla

516,384,636,883.81

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel