Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

- Bataliyar Sojoji tayi aikin gayya na gyaran hanya a Legas

- Sojojin sun gudanar da ayyukan da suka hada da cike ramuka da kwashe kwata

A ranar Asabar, 10 ga watan Yuni ne dakarun sojojin kasa na bataliya ta 174 dake jibge a jihar Legas suka gudanar da wani aikin gayya na taimakon kai da kai.

NAIJ.com ta ruwaita Sojojin sun gudanar da aikin ne akan titin Sagamu zuwa Ikorodu tun daga misalin karfe 7:30 na safe zuwa karfe 3 na rana karkashin jagoranci laftanal kanal Benedict Ezeh.

KU KARANTA: Rundunar sojin sama ta ƙaddamar da cibiyar ɗinka kayan Soji (Hotuna)

Sojojin sun kwashe bolar da ta cika babbar kwatar dake kan titin, sa’annan sun cike ramukan dake kan titin tashar Odogunyan da kuma yankin kasuwa.

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Sojoji

Rundunar Sojin tace ta gudanard a haka ne domin kyautata alaka tsakanin sojoji da fararen hula

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Sojojin yayin kwashe bola

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Hanyar kafin fa bayan kammala aikin

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Yayin ciko akan hanyar

Sojoji sun gudanar da aikin gayya a jihar Legas (Hotuna)

Sojojin dauke da kayan aiki

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Tsakanin mace da namiji waya fi karya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel