Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Wani hoto da ake zargin na daruruwan ‘yan Arewa dake tururuwan barin Port Harcourt a ranar Lahadi, 11 ga watan Yuni ya yadu a yanar gizo.

Ku tuna cewa kwanan nan aka ba ‘yan kabilar Igbo dake zaune a Arewa wa’adin watanni uku su bar yankin na arewa saboda koke-kokensu na cewa suna son kasar Biyafara. Kungiyoyin matasan Arewa ne suka yi ma ‘yan kabilar Igbo wannan barazana na barin yankin.

NAIJ.com ta samu labarin cewa itama kungiyar ta bukaci mutanen arewa dake yankin kudu maso gabashin kasar da su fara barin yankin zuwa jihohin su.

KU KARANTA KUMA: An kashe shugaban Boko Haram da wasu da dama yayinda sojojin Najeriya suka kakkabe harin yan ta’addan

Shin wannan na iya zama dalilin da ya sa ‘yan Arewa suke barin Port Harcourt a jiya? Kalli hotuna a kasa:

Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Daruruwan yan Arewa sun fara barin Port Harcourt (HOTUNA)

Kalli mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo na magana game da hadin kan kasa a NAIJ.com TV

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel