Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a rana daya

Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a rana daya

- Gwamnan jihar Bauchi ya sauke duka kantomomin da kansilolin jihar baki daya

- Saukewar na zuwa ne bayan cikar wa'adinsu a mulki

- Gwamna M.A Abubakar ya bukaci shugabanin su mikawa manyan sakatarorinsu madafin iko

Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abdullahi Abubakar ya umurci duka kantomomin kanan hukumomin jihar su mikawa manyan sakatarorinsu madafin iko.

A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan a fannin sadarwa, Shamsudeen Lukman ya fitar dauke da sanya hannun shugaban ma'aikata na fadar gwamnati, Akitet Audu Sule Katagum yace gwamnan ya godewa kantomomin da kansilolinsu bisa sadaukarwar da sukayi na yiwa jiharsu hidima.

KU KARANTA: Tunawa da Abiola: Atiku yayi kira ga Shugaban kasa Buhari

Duka kantomomin jihar Bauchi da kansilolinsu sunyi murabus a ranar daya

Taswirar jihar Bauchi

Sauke duka kantomomin da kansilolinsu na zuwa ne bayan cikar wa'adinsu a mulki.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana dalilin da yasa ya kamata 'yan Najeriya suyi kaunar kasar na su

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel