Gwamna Fayose yace babu aiki Ranar Litinin; ka ji dalilin hakan

Gwamna Fayose yace babu aiki Ranar Litinin; ka ji dalilin hakan

– Wasu Gwamnoni a Yankin Kudancin Najeriya sun bayyana Yau a matsayin ranar hutu

– A rana irin ta yau Gwamnatin Sojin IBB ta soke zaben Marigayi Abiola

– Bayan abin da ya faru ya faru ta kai har Dan siyasan ya mutu a gidan yari

Gwamna Ayo Fayose ya bada yau a matsayin ranar hutu

Fayose yace ya bi sauran ‘yan uwan sa domin tunawa da Abiola

Tuni dai Gwamnonin Ogun, Osun da sauran su su ka bayyana haka

Gwamna Fayose yace babu aiki Ranar Litinin; ka ji dalilin hakan

Gwamna Fayose yace yau Ranar hutu ne

Gwamna Ayodele Fayose yace yau babu aiki a fadin Jihar Ekiti domin tunawa da Marigayi Moshood Kashimawo Abiola wanda yayi takarar Shugaban kasa a shekarar 1993 kuma aka soke zaben bayan yana daf da gama lashe zaben.

KU KARANTA: Wani Dan Majalisa yayi abin kirki a Katsina

Gwamna Fayose yace babu aiki Ranar Litinin; ka ji dalilin hakan

Gwamna Fayose yace yau za a tuna da Abiola

Ayo Fayose yace ya bi sauran ‘yan uwan sa Gwamnonin Kasar Yarbawa irin su Ogun, Osun da Oyo da su ka bayyana yau 12 ga watan Yuni a matsayin hutu. Fayose yace dole Yarbawa su hada kai domin su cigaba.

Kun san cewa ana zargin tsohon Dogarin Janar Shugaba Janar Abacha watau Hamzah Al-Mustapha da kashe Mai dakin Marigayi MKO Abiola sai dai yace abin da ya sa aka kama sa shi ne saboda yana dauke da wani bidiyo ne game da Abiolan daf da zai mutu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Za ka iya yin rantsuwa da matar ka [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Duba da sakamakon babban zaben PDP, anya Atiku bai yi kamun gafiyar baidu ba?

Atiku ya saki reshe ya kama ganye a sanadiyyar sauyin shuwagabanni da PDP ta yi
NAIJ.com
Mailfire view pixel