'Inyamurai su baro Arewa su dawo gida idan ba a son su’

'Inyamurai su baro Arewa su dawo gida idan ba a son su’

– Kungiyar wasu Matasan Arewa ta yi wa Inyamurai barazana

– Ganin haka ne wani Inyamurin yayi kira ‘yan uwa sa su dawo gida

– Dama dai Jama’a sun fara tserowa su na barin inda su ke

Wani Dan wasan kwaikwayo ya kira ‘Yan uwan sa su dawo gida

Shararren Dan wasan kwaikwaiyo Bob-Manuel ya bada wannan shawara

Dan wasan yace idan ba a son su a Arewa su dawo gida

Bob-Manuel Udokwu

Dan wasan kwaikwayo Bob-Manuel Udokwu

Mun ji cewa Shararren Dan wasan kwaikwaiyon nan Bob-Manuel Udokwu ya ba Inyamurai ‘Yan uwan sa da ke Yankin Arewa shawara cewa su bar kasar su dawo gida. Udokwu yace idan ba a son su ai su su na son ‘Yan uwan na su.

KU KARANTA: Ashha: Wani Barawo bai ji da dadi ba

'Inyamurai su baro Arewa su dawo gida idan ba a son su’

Inyamurai sun fara kiran ‘Yan uwan su gida

Dan wasan kwaikwayon ya ba Inyamurai shawarar cewa su dawo gida su gyara kasar su ganin yadda wasu Matasan Arewa su kayi kira da cewa Inyamurai su bar Yankin na su nan da watanni uku masu zuwa.

Kwanaki kun ji cea ‘Yan Yankin Arewa maso tsakiya sun nesanta kan su daga wancan kira da wasu matasan Arewa su kayi inda su ka ce za su karbi Inyamurai da hannu biyu idan har aka nemi a kora su daga Yankin.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yan wasan kwaikwayo sun yi magana da wata da aka rasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel