Ra’ayin ‘Yan Najeriya ya sha ban-ban game da korar Inyamurai daga Arewa

Ra’ayin ‘Yan Najeriya ya sha ban-ban game da korar Inyamurai daga Arewa

– Wasu Matasa a Arewa sun nemi Inyamurai su bar masu kasa

– Yanzu haka dai ana ta ce-ce-ku-ce a Kasar

– Wasu na ganin har yanzu dai babu hadin kai a Najeriya

Yanzu haka wasu Inyamuran sun fara tserewa daga Arewa

Yayin da wasu ‘Yan Arewan ke gudu daga Kudancin kasar

Wannan na zuwa ne bayan wata barazana da wasu matasa su ka yi

Ra’ayin ‘Yan Najeriya ya sha ban-ban game da korar Inyamurai daga Arewa

Wasu Matasa sun nemi Inyamurai su bar masu kasa

Ku na sane cewa kwanan nan wata kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar. Wanda wasu su ka yi na’am da hakan inda wasu su kace hakan bai dace ba don kuwa Najeriya ta kowa ce. Wani yace idan har Inyamurai su na neman Kasar Biyafara ne ai ta zo masu cikin sauki.

KU KARANTA: Wasu Gwamnonin Arewa za su kare Inyamurai

Ra’ayin ‘Yan Najeriya ya sha ban-ban game da korar Inyamurai daga Arewa

'Yan Arewa sun dage da maganar korar Inyamurai

Dattijon nan na Yankin Farfesa Ango Abdullahi da wasu sun tofa albarkacin bakin su. Bayan nan ne har wasu su kayi kira da a kama sa kamar yadda Gwamnan Kaduna ya nemi a kama matasan da su ka fara wannan kira.

Sai dai wasu na ganin cewa akwai munafunci a lamarin ganin yadda kowa ya zura idanu lokacin da Jagoran Kungiyar IPOB ya rika zagin mutanen Arewa da shugabannin su har da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana ci masu mutunci.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko 'Yan Najeriya na kewar Shugaban kasar su

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel