Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa Borno (Hotuna)

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa Borno (Hotuna)

- Mukaddashin shugaban kasa ya ce gwamnatin tarayya zata ci gaba da bada tallafin kayan abinci ga ‘yan gudu hijira a jihar Borno

- Osinbajo ya ce yanzu ‘yan gudun hijira zasu daina yi jerin gwano domin abinci

- Rundunar sojojin sama ta saddakar da wasu jirage biyu don jigilar kayan abinci daga sassa daban-daban na kasar

Rundunar sojojin saman Najeriya a kwanan nan ta tura jirgin sama C-130H da kuma helikofta Mi-17 yi ziga-zigar jigalar kayan abinci zuwa Maiduguri don bada goyon baya ga sabon shirin gwamnatin tarayya a kan bada agaji abinci ga ‘yan gudun hijira a arewa maso gabashin kasar.

KU KARANTA: Najeriya na shirin fara fitar da doya zuwa sasashen Turai

NAIJ.com ta ruwaito cewa, mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, yayin da yake kaddamar da sabon shirin a Maiduguri babban birnin jihar Borno a ranar Alhamin, 8 ga watan Yuni 2017, ya ce ‘yan gudun hijira zasu daina yi jerin gwano domin abinci, yanzu haka za a kai masu har bankin kofar su.

Bisa ga bayanai Mukaddashin shugaban kasa , an samar da wadanan kayayyakin abincin ne daga sassa daban-daban na kasar.

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

A lokacin da mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya isa a Maiduguri

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

Buhuhunan shinkafa da za a kai Maduguri

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

Yayin da ake loda shinkafa a cikin helikofta

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

Masu loda kayan abincin da za a kai Maiduguri

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a lokacin da ya zirarci kayan abincin

Rundunar sojojin sama ta fara zirga-zirgan jigalar kayan abinci zuwa ga ‘yan gudu hijira a Borno (Hotuna)

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da gwamnan jihar Bauchi M.A Abubakar suna sauraran bayanin jam'in soja

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bayanin mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar tunawa da yakin basasa a Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel