Korar Inyamurai: Ana daf da jan daga a Najeriya

Korar Inyamurai: Ana daf da jan daga a Najeriya

– Wasu Matasan Yankin Arewa sun nemi Inyamurai su bar masu kasa

– Wannan abu dai na kokarin kawo rikici a Yankin

– Har ta kai Jama’a sun fara tserowa su na barin inda su ke

Wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar

Wasu ‘Yan Kudancin kasar sun ce hakan yayi masu daidai

Yanzu haka wasu Inyamurai sun fara tserewa daga Arewa

Korar Inyamurai: Ana daf da jan daga a Najeriya

Abin ya isa haka: Wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar

Kun ji cewa wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar su wanda hakan ya jawo aka bada umarnin a kama wadanda su kayi wannan barazana. Dattijon nan na Yankin Farfesa Ango Abdullahi da wasu sun tofa albarkacin bakin su.

KU KARANTA: Ana jiran dawowar Shugaban kasa Buhari

Korar Inyamurai: Ana daf da jan daga a Najeriya

Korar Inyamurai: Dattijon nan na Arewa Farfesa Ango Abdullahi

Ango Abdullahi yace asali ma da dukiyar Arewa aka gina Kudancin kasar, sai dai tuni aka yi masa raddi. Wasu Kungiyoyi da ke Kudancin kasar dai sun nemi Hausawa su ma su tattara kayan su ba da bata lokaci ba wanda yanzu wasu sun fara tserowa.

Su dai ‘Yan Yankin Arewa maso tsakiya sun nesanta kan su daga wannan kira inda su ka ce za su karbi Inyamurai da hannu biyu idan har aka nemi a kora su daga Yankin.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Zai yiwu a raba Najeriya kuwa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Cif Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel