Gwamnonin Arewa 3 da su ka ce sai dai a kashe su da a kori Inyamurai

Gwamnonin Arewa 3 da su ka ce sai dai a kashe su da a kori Inyamurai

– Wasu Gwamnonin Yankin Arewa sun ce babu wanda zai taba Inyamurai

– Wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar Yankin kasar

– Shugabannin Yankin sun nuna rashin goyon bayan wannan magana

Kun san cewa wasu matasan Arewa sun nemi Inyamurai su bar Yankin

Har ta kai Jama’a sun fara tserowa su na barin inda su ke

Shugabannin Yankin sun bayyana cewa za su kare bare a kasar

Kori Inyamurai

Wasu Gwamnonin Arewa sun ce babu wanda zai kora Inyamurai

Kwanakin baya kun ji cewa Sarkin Katsina Mai martaba Abdulmumuni Kabir Usman ya sha alwashin kare Inyamuran da ke kasar sa bayan wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar su wanda hakan na shirin jawo tashin hankali yanzu haka.

KU KARANTA: 'Yan Najeriya sun zama 'Yan Majalisa a Ingila

Gwamnonin Arewa da Inyamurai

Wasu Gwamnonin Arewa sun ce babu wanda zai kora Inyamurai

Gwamna Aminu Tambuwal na Jihar Sokoto dai yace babu inda Inyamurai za su je. Shi kuma Gwamnan Jihar Gombe Adamu Dankwambo yace Najeriya ta kowa ce don haka Inyamurai su yi zamansu.

Dama dai tuni Gwamna Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna ya bada umarnin a kama wadanda su kayi wannan barazana ba tare da wani bata lokaci ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko yaushe Shugaba Buhari zai dawo Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel