Shahararren dan wasa Ibrahimovic zai bar Man Utd

Shahararren dan wasa Ibrahimovic zai bar Man Utd

- Manchester united ta ki sabunta wa dan wasan gabanta Zlatan Ibrahimovic kwantiraginsa, bayan da kungiyar ta ki bayyana sunansa cikin 'yan wasan za ta rike har zuwa kakar wasa ta badi.

- Hakan ya nuna cewa dan wasan dan kasar Sweden zai bar kungiyar a ranar 30 ga watan Yunin bana, lokacin da kwantiraginsa zai kare.

Manchester united ta ki sabunta wa dan wasan gabanta Zlatan Ibrahimovic kwantiraginsa, bayan da kungiyar ta ki bayyana sunansa cikin 'yan wasan za ta rike har zuwa kakar wasa ta badi.

Hakan ya nuna cewa dan wasan dan kasar Sweden zai bar kungiyar a ranar 30 ga watan Yunin bana, lokacin da kwantiraginsa zai kare.

Shahararren dan wasa Ibrahimovic zai bar Man Utd

Shahararren dan wasa Ibrahimovic zai bar Man Utd

NAIJ.com ta samu labarin cewa Ibrahimovic, mai shekara 35, ya kulla kwantiragin shekara daya da kungiyar a kakar da ta gabata, tare da zabin karin kakar wasa daya.

Sai dai sabunta kwantiragin dan wasan ya gamu da cikas, sakamakon ciwon gwiwa da ya yi fama da shi a watan Afrilu, inda hakan ya sa bai buga wasa 10 da kungiyar ta yi a karshen kakar ta bana ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59

Shugaba Buhari zaije ziyarar aiki kasar Nijar a gobe litinin don bikin cikar kasar shekaru 59
NAIJ.com
Mailfire view pixel