Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

- Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

- Jami'an kwastan dake jihar Ogun sun kama motoci kimanin 20 daga ranar 19 ga Mayu zuwa 3 ga watan Yuni

- Yawancin motocin da aka kama na dauke da shinkafa da aka shigo da su ta barauniyar hanya

Jami'an hukumar kwastan na Najeriya dake shiyar jihar Ogun sun kama motoci kimanin 20 daga ranar 19 ga Mayu zuwa 3 ga wannan wata na Yuni.

Rahotanni sun kawo cewa hukumar ta gano sababbin dabaru da masu safarar shinkafa ta barauniyar hanya ke amfani da shi.

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

NAIJ.com ta tattaro cewa kayayyakin da aka kama sun hada da:

Wata mota kirar Toyota Carina II dauke da shinkafa a but dinta, safayan taya, gefen inji da sauran sassan motar.

Sai wata motar diban kaya da aka kama dauke da buhunan shinkafa guda 200 da aka rufe su da katako.

Sannan kuma hukumar ta kama wata mota kirar J5 dauke da buhunan shinkafa guda 30 inda su ma aka rufe su da katako

Ga hotunan a kasa:

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Shinkafa da aka boye cikin injinan mota

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Shinkafa a cikin tayar mota

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Hukumar Kwastan ta gano sabuwar dabarar safarar shinkafa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NAIJ.com
Mailfire view pixel