Allah sarki, saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

Wani marubucin shafin Facebook mai suna Mohammed Sa’id Jidda ya daura wani abin ban tausayi a shafinsa na wani dan almajiri.

Karanta abinda yace :

"Musulman Arewa, wannan yaro dan shekarar 6 ne kacal. Bai ci komai tun da safe ba. Yanzu karfe biyu lokacin Juma’a.

Allah sarki, saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

Allah sarki, saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

Munyi tunanin bashi da lafiya ne yayinda idanuwanshi sukayi ciki, amma bayan ya diba girki, kawai sai muka ga canji.

KU KARANTA: Sanusi yayi gaskiya, ba karamin kudin mai aka sata lokacn Jonathan ba

Mahaifinsa bai san halin da yake ciki ba, malaminsa shime bai san halin da yake ciki ba. Wannan zalunci ne, Almajiranci babban zalunci ne. Wajibi ne a hana."

Allah sarki, saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

Allah sarki, saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

NAIJ.com
Mailfire view pixel