‘Yan kabilar Igbo a Gombe su kwantar da hankalin su – Gwamna Dankwambo

‘Yan kabilar Igbo a Gombe su kwantar da hankalin su – Gwamna Dankwambo

- Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya fada ma yan Igbo a jihar da su kwantar da hankalinsu karda su ji tsoro

- Gwamnan ya tabbatar ma ‘yan Igbo samun kariya daga gare shi

- Ya kuma ce Gombe gidan duk wani dan Najeriya ne

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya fada ma yan Igbo a jihar da su ci gaba da harkokin gaban sub a tare da tsoron tozarci ba.

Dankwambo wanda ya ba da tabbacin ta shafin san a Facebook ya tabbatar ma ‘yan Igbo cewa asu samu kariya daga gare shi.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: ‘Yan bindiga sun sace dan majalisar jihar Kaduna mai shekaru 42 da wasu mutane 3 (HOTUNA)

‘Yan kabilar Igbo a Gombe su kwantar da hankalin su – Gwamna Dankwambo

Gwamna Dankwambo ya ce 'Yan kabilar Igbo a Gombe su kwantar da hankalin su

Ya bayyana cewa Gombe ya gidan dukkan ‘yan Najeriya, ya kara da cewa babu wani da ya fi wani zama dan Najeriya.

NAIJ.com ta tattaro cewa gwamnan na mayar da martani ne ga wa’adin barin arewa da wasu kungiyoyin arewa 16 suka bay an Igbo na cewa su bar yankin kafin 1 ga watan Oktoba.

Kungiyoyin sun kuma bukaci yan arewa mazauna kudu da su dawo arewa cikin wannan lokaci.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel