Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

- Kotun sojin Najeriya da ke Borno ta yankewa Kofura Hillary Joel hukuncin kisa kan kisan wanda ake zargi da Boko Haram

- Hillary Joel ya bankawa dan Boko Haram din wuta lokacin wata hari da aka kai

Kotun hukumar sojin Najeriya ta yankewa wani sojan Najeriya, Kofura Hillary Joel hukuncin kisa akan laifin kisan dan Boko Haram. 

Tasha Channels TV ta bada rahoton cewa kotun ta yanke wannan hukuncin ne a jihar Borno.

Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

We

An bada rahoton cewa Kofura Hillary Joel ya bankawa dan Boko Haram din wuta ne lokacin wata harin da rundunar ta kai karamar hukumar Damboa a jihar Borno.

Dan Boko Haram din ya mutu sanadiyar wannan wuta.

KU KARANTA: Muna tare da Osinbajo - Dattawan Arewa

Sauran sojin da aka gurfanar tare da shi sun samu hukunci ladabtarwa daban-daban wanda ya kunshi garkamar kurkuku da rage girma.

Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

Kotun soji ta yankewa sojan Najeriya hukuncin kisa akan kisan dan Boko Haram

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu, Inji Kungiyar MURIC

Za'a a ga ba daidai ba idan wani abu ya faru da Magu - Kungiyar MURIC
NAIJ.com
Mailfire view pixel