Kaico; Ashe Sanusi bai yi karya ba: An nemi Dala Miliyan 36.9 an rasa a Najeriya

Kaico; Ashe Sanusi bai yi karya ba: An nemi Dala Miliyan 36.9 an rasa a Najeriya

– An bayyana cewa an yi gaba da wasu makudan daloli a Najeriya

– Kudin da ake magana sun kusa karasa Dala Miliyan 37

– A lokacin Gwamnatin Shugaba Jonathan aka yi wannan aiki

An dai rasa inda aka jefa wasu kudin mai a Najeriya

Wannan abu ya faru ne daga 2011 zuwa shekarar 2014

Hukumar NEITI ce ta bayyana wannan bayan wani bincike

Kaico; Ashe Sanusi bai yi karya ba: An nemi Dala Miliyan 36.9 an rasa a Najeriya

Hukumar NEITI ta ce ba a san inda wasu dalolin mai su ka shige ba

Kwanan nan mu ke ji daga Hukumar NEITI mai bin diddiki cewa Dala Miliyan 36.9 yayi dabo a Najeriya a lokacin mulkin Shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan. Wannan kudi dai na man kasar ne da aka saida.

KU KARANTA: Azumi: Ka ji abin da Saudi tayi wa Najeriya

Kaico; Ashe Sanusi bai yi karya ba: An nemi Dala Miliyan 36.9 an rasa a Najeriya

A Gwamnatin Shugaba Jonathan an buga badakala

Kamfanin NNPC na kasa ya wawuri kusan Dala Miliyan 20 inda Kamfanin LNG yayi gaba da kusan Dala Miliyan 16. Shugaban Hukumar Waziri Adio ya bayyana wannan a gaban Majalisa. Tsohon Gwamnan CBN Sanusi Lamido ya taba bayyana kusan hakan.

Rahotanni sun nuna cewa mutane da dama sun samu shiga harkar noma ta tsarin nan na babban bankin kasar watau CBN da ke bada rancen kudi domin noma. Gwamnatin Buhari dai ta maida hankali ne wajen harkar noma.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a na magana game da dawowar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel