Majalisar dattijai ta bankado wata babbar badakala a hukumar NNPC

Majalisar dattijai ta bankado wata babbar badakala a hukumar NNPC

- Wani kwamiti na majalisar dattijan Najeriya ta bankado wata badakala mai gudana a hukumar kula da albarkatun man fetur na NNPC da suka ce tana kama da ta cire tallafin mai.

- Wani babban Sanata ne dai ya kwarmata wa majiyar mu ta Daily Trust cewar wannan badakala ta dade tana gudana a hukumar.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Sanatan ya kuma bayyana cewa tuni dai suku rubutawa ma'aikatar kula da albarkatun a cikin sati biyu da suka wuce takarda suna tuhumar su da aikata hakan.

Majalisar dattijai ta bankado wata babbar badakala a hukumar NNPC

Majalisar dattijai ta bankado wata babbar badakala a hukumar NNPC

Wannan dai badakala an gano ta ne shekara daya bayan da gwamnatin shugaba Buhari ta cire tallafin mai wanda yayi sanadiyyar komawar sa N145 daga N87 a kowace lita daya.

Sanatan wanda baya so a bayyana sunan sa ya ce tuni har kwamitin nasu ya fara shire shiren yi wa hukumar binciken kwakwaf kuma idan har suka same su da laifi to tabbas doka zatayi aikin ta a kansu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel