Jama’a da dama sun koma gona a Gwamnatin Buhari

Jama’a da dama sun koma gona a Gwamnatin Buhari

– Babban bankin kasar nan na taimakawa Jama’a wajen harkar noma

– Yanzu haka manoma na karuwa a Najeriya

– Gwamnatin Buhari ta dage wajen harkar noma a kasar

Babban bankin Najeriya na goyon bayan tsarin wannan Gwamnati

Shugaba Buhari ya dage wajen ganin an koma noma

Yanzu haka Najeriya na fitar da kayan abinci fiye da da

Jama’a da dama sun koma gona a Gwamnatin Buhari

Manoma na kara yawa a Najeriya

Rahotanni sun nuna cewa mutane da dama sun samu shiga harkar noma ta tsarin nan na babban bankin kasar watau CBN da ke bada rancen kudi domin noma. Kwanan nan dai mutane 35,000 su ka yi rajitstar wannan tsari a Jihar Edo.

KU KARANTA: Gwamnan Bauchi ya biyawa Dalibai kudin Makaranta

Jama’a da dama sun koma gona a Gwamnatin Buhari

Gwamnatin Buhari na taimakawa wajen harkar noma

A dalilin wannan shiri dai a bara an noma sama da ton miliyan biyu na shinkafa a Najeriya. Yanzu dai abin da Najeriya ta ke fitarwa ya fi karfin abin da ake shigo da shi wanda shi ne manufar Gwamnatin Shugaba Buhari.

Mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote yace Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele yayi kokarin wajen fitar da Najeriya daga kangin da aka shiga na tattalin arziki. Yanzu dai Najeriya na shirin fita daga matsin tattalin arziki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko 'Yan Najeriya na kewar Shugaban kasar su kuwa?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo

Hayayyafar da muke yi tayi yawa, nauyi ne babba a gobe - Obasanjo
NAIJ.com
Mailfire view pixel