Kamar Gwamna Ganduje, Shugaba Mugabe ma yace Likimo yake yi ba bacci ba

Kamar Gwamna Ganduje, Shugaba Mugabe ma yace Likimo yake yi ba bacci ba

Mai magana da yawun Shugaban Zimbabwe ya yi karin haske kan yadda shugaban ke yawan rufe idanunsa na tsawon lokaci a wuraren taro, yana mai cewa likimo yake ba bacci ba.

Jaridar gwamnati ta Herald ta ambato George Charamba yana cewa, "Shugaban ba zai iya jure wa haske ba".

Kamar Gwamna Ganduje, Shugaba Mugabe ma yace Likimo yake yi ba bacci ba

Kamar Gwamna Ganduje, Shugaba Mugabe ma yace Likimo yake yi ba bacci ba

NAIJ.com ta samu labarin cewa a yanzu haka shugaban na kasar Singapore inda ake duba lafiyar idanunsa.

Mista Mugabe, mai shekara 93, na da niyyar sake tsaya wa takarar shugaban kasar ta Zimbabwe a badi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel