Kun ji makudan kudaden da gwamnatin tarayya ke nema kafin ta gyara matatun mai (Karanta)

Kun ji makudan kudaden da gwamnatin tarayya ke nema kafin ta gyara matatun mai (Karanta)

- Karamin ministan albarkatun danyen mai na kasar Najeriya Dr. Ibe Kachikwu a jiya ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na bukatar kusan zunzurutun kudin da suka kai $1.2 biliyan domin ta gyara matatun man kasar.

- Wadannan matatun man dai da ake sa ran zasu lakume kudin sun hada da na garin Port Harcourt, Warri da kuma Kaduna.

Karamin ministan har ila yau ya kuma kore zarge-zargen da ke yawo a bakunan mutane na cewa wai gwamnati na shirin saida matatun man ga yan kasuwa.

Kun ji makudan kudaden da gwamnatin tarayya ke nema kafin ta gyara matatun mai (Karanta)

Kun ji makudan kudaden da gwamnatin tarayya ke nema kafin ta gyara matatun mai (Karanta)

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Wani kwamiti na majalisar dattijan Najeriya ta bankado wata badakala mai gudana a hukumar kula da albarkatun man fetur na NNPC da suka ce tana kama da ta cire tallafin mai.

Wani babban Sanata ne dai ya kwarmata wa majiyar mu ta Daily Trust cewar wannan badakala ta dade tana gudana a hukumar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel