Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

- Mukaddashin shugaban kasa ya kai ziyarar aiki jihar Borno

- Osinbajo ya kai ziyarar ne wuni daya bayan kai harin Boko Haram jihar

A ranar Alhamis 8 ga watan Yuni ne mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Borno domin kaddamar da ingantaccen tsarin rabon kayan abinci ga yan gudun hijira.

Osinbajo ya kai ziyarar ne kwana guda da kai harin ta’addanci a jihar, sai dai duk da harin da yan Boko Haram suka kai Osinabjo yayi ta maza ya ziyarar, wanda hakan ke nuna cewa yana tausaya ma halin da yan gudun hijira suke ciki.

KU KARANTA: Ban ga dalilin da zai sa na ajiye Azumi saboda harkar ƙwallo ba – Inji Ahmed Musa

Bugu da kari wannan na nufin yana da ra’ayin kusan iri daya dana shugaban kasa Muhammadu Buhari, musamman ta fannin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno da sauran yankin Arewa maso gabas, da kuma inganta rayuwar yan gudun hijira.

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Osinbajo na gaisawa da yan gudun hijira

NAIJ.com ta kawo muku wasu daga cikin hotunan ziyarar tasa, kamar yadda Premium Times ta dauko:

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Osinbajo

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Osinbajo tare da El-Kanemi da gwamna Kashim

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Osinbajo yana karban gaisuwa daga dan bautan kasa

Wasu hotuna dake nuna Osinbajo baya tsoron Boko Haram

Osinbajo yana bayani

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Idan mata tafi miji albashi, yaya kenan?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel