Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa (HOTUNA)

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa (HOTUNA)

- Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo ta halarci liyafar shan ruwa da aka gudanar a majalisa

- Da farko Osinbajo ya jagoranci shirin rabon kayan abinci a Maiduguri

- Shirin na daga cikin yunkurin gwamnatin tarayya na kawo sauki a yankin

A jiya Alhamis, 8 ga watan Yuni, mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya hadu da musulmai sunyi bude baki na azumi a fadar shugabna kasa dake Abuja bayan ya dawo daga Maiduguri.

NAIJ.com ta tattaro cewa da farko Osinbajo ya ziyarci Maiduguri babban birnin jihar Borno domin jagorantar shirin rabon kayayyakin abinci ga ‘yan gudun hijira, wanda hakan na daga cikin yunkurin gwamnatin tarayya na kawo sauki a yankin jihar Borno.

KU KARANTA KUMA: Yara biyu sun mutu yayinda bam ya tashi a Fadaman Rake dake Adamawa

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa (HOTUNA)

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa

A halin da ake ciki a baya NAIJ.com ta rahoto cewa kasar Saudiyya ta ba da kyautar dabino tan 200 ga Najeriya don Ramadan.

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa (HOTUNA)

Osinbajo ya yi bude baki da Musulmai

A cewar jawabin, Dr Yahya Ali Mughram ne ya gabatar da kayan ga ministar harkokin kasashen waje Hajiya Khadiya Bukar Abba Ibrahim.

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai a majalisa (HOTUNA)

Osinbajo ya sha ruwa da Musulmai

Hajiya Khadija ta yi godiya ga gwamnatin kasar Sudiyya da wannan karamci da ta tuna. Sannan ministan ta bayyana cewa ‘yan gudun hijira ne zasu fi kowa amfana daga wannan kyauta, sanann kuma wannan karamci zai kara dankon zumunci dake tsakanin kasashen biyu.

Ra'ayin jama'a game da dawowar shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel