Ban amince da rabuwar Najeriya ba – Tanko Yakasai

Ban amince da rabuwar Najeriya ba – Tanko Yakasai

Wani dattijon arewacin Najeriya, Alhaji Tanko Yakasai ya jaddada cewa Najeriya zatafi kyau idan aka rabu kowa ya kama gabanshi.

Game da cewarsa, wa’adin barin kasar arewa da matasan arewa ya baiwa yan Igbo da kuma hana Fulani makiyaya kiwo ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya.

Yace: “ Wa’adin da aka baiwa yan Igbo a arewa da kuma hana Fulani makiyaya a kudancin Najeriya ya sabawa hakkin dan adam na kundin tsarin mulkin Najeriya, wanda ya baiwa kowa daman tafiya ko ina a kasan.”

Ban amince da rabuwar Najeriya ba – Tanko Yakasai

Ban amince da rabuwar Najeriya ba – Tanko Yakasai

Yayinda yayi magana da jaridar Daily Trust, Yakasai ya siffanta hana Fulani makiyaya kiwo sabawa tsarin Najeriya ne.

Yace, “ Na karanta takardan gamayyar Arewa. Abu na farko shine, nayi imanin cewa zama dan Najeriya abu daya ne."

KU KARANTA: Anyi garkuwa da matafiya 20 a hanyar Kaduna

“Bai zama wajibi mu kasance kasa day aba. Mu a arewacin Najeriya na bukatan wata shirin ranan goben alumman mu. Ba daidai bane mu dinga rayuwa ba tare sanin inda zamuje ba.”

“Ni din nan ban taba yarda cewan Najeriya zatafi kyau a rabe ba, ina da wannan fahimta tun 1953 kuma ba canza ba har yau.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel