KALLI dan wasan Saudiyya daya tilo da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su

KALLI dan wasan Saudiyya daya tilo da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su

- Dan wasan Saudiyya Salman Al Faraj ya kasance mutun daya tilo da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su

- Sauran abokan wasan sa sunyi burus da umurnin da aka basu na su halarci taron don girmamawa ta karshe ga wadanda abun ya shafa

- Al’amarin ya haifar da cece-kuce a fadin duniyar kwallon kafa

Kwararru a harkan kwallon kafa da dama sun jinjina ma jarumtar jarumin wasa na kasar Saudiyya Salman Al Faraj wanda ya kasance mutun daya tilo daga tawagar labarawa da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su.

A ranar Alhamis, 8 ga watan Yuni na 2017, dukkan yan kungiyar kwallon kafa sun nuna fushin su a kan hukuncin da yan wasan Saudiyya suka yanke na kin yin biyaya ga umurnin halartan taron wadanda harin Landan ya cika da su.

Amma a yayinda yan kungiyarsa suka yi burus da umurnin halartan taron, Faraj mai shekaru 27 ya dunkule hannayensa a baya ya halarci taron.

Duniya ta sanya ma sauran yan kungiyarsa ido saboda kin halartan da sukayi inda suka yi ikirarin cewa hakan ya saba ma al’addar Saudiyya.

Kalli hoton a kasa:

KALLI dan wasan Saudiyya daya tilo da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su

KALLI dan wasan Saudiyya daya tilo da ya halarci taron wadanda harin Landan ya cika da su

Kalli bidiyon NAIJ.com na 'yan wasan Super Eagles:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel