Za mu yi bincike: Majalisa tace an tsawalla wajen kudin aikin Hajji

Za mu yi bincike: Majalisa tace an tsawalla wajen kudin aikin Hajji

– Majalisa ta kira Gwamnati ta rage kudin kujerar hajjin bana

– An nemi Hukumar kula da aikin Hajjin ta sake duban lamarin

– Za dai ayi bincike game da farashin kudin kujerar

Sanatoci sun kuma nemi a daina karbar kudin abinci

Kudin kujerar aikin Hajjin bana dai ya haura Miliyan daya da rabi

Kwamitin harkokin kasar waje zai duba wannan batu

Za mu yi bincike: Majalisa tace an tsawalla wajen kudin aikin Hajji

Kudin kujera aikin Hajji yayi tsada Inji Majalisa

Wani Dan Majalisar Dattawa daga Jihar Sokoto Sanata Ibrahim Abdullahi da wasu Sanatocin kusan 40 sun nemi Hukumar kula da aikin Hajji na kasa watau NAHCON ta rage kudin kujerar aikin Hajji na wannan shekarar.

KU KARANTA: Saudi ta rabawa Najeriya dabinon azumi

Za mu yi bincike: Majalisa tace an tsawalla wajen kudin aikin Hajji

Majalisa na nema a rage kudin kujerar aikin Hajji

Sanatan ya kuma nemi a tsaida karbar kudi daga Alhazai na abinci inda aka nemi a kyale kowa ya ci abin da ya ga dama da kudin sa. Kwamitin harkokin kasar waje dai zai duba lamarin inda a Majalisar wakilai ma aka tado da wannan batu.

Jihohi dai sun bayyana nawa Mahajjata za su biya domin sauke farali. Kudin kujerar aikin Hajjin bana dai ya haura Miliyan daya da rabi kuma kowane Mahajjaci zai biya N38, 000 na yanka watau farali wanda ba a hada da shi cikin lissafin na bana ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Batu game da dawowar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel