Watan Ramadan: Kasar Saudiya tayi wa Najeriya goma na arziki

Watan Ramadan: Kasar Saudiya tayi wa Najeriya goma na arziki

– Saudi ta aikowa Najeeriya tumin dabino domin shan ruwa

– Ofishin Jakadancin kasar ya tabbatar da wannan

– Ministar harkokin kasar waje ta godewa Saudiya da karamci

Za a rabawa ‘Yan gudun Hijira dabinon azumi

Saudi ce dai ta aikowa Najeriya ton 200 na dabino

Akwai dai alaka mai kyau tsakanin kasashen biyu

Watan Ramadan: Kasar Saudiya tayi wa Najeriya goma na arziki

Shugabannin Kasar Saudiya tare da Shugaba Buhari

Ofishin Jakadancin Saudiya a Najeriya ta bakin Dr. Yahya Ali Mughram ya bayyana cewa kasar ta aikowa Najeriya ton 200 na dabino domin Musulmai su samu abin buda baki. Ana dai shiri tsakanin Najeriya da kasar mai tsarki.

KU KARANTA: Mai kudin Najeriya Dangote ya yabawa CBN

Watan Ramadan: Kasar Saudiya tayi wa Najeriya goma na arziki

Saudiya ta aikowa Najeriya ton 200 na dabino

An dai mikawa Ministar harkokin kasar waje Hajiya Khadija Bukar Abba wannan kayan alheri inda tayi godiya ga Kasar Saudiya ta kuma yi alkawarin raba kayan ga musamman ‘Yan gudun Hijira da ke Yankin Arewa maso gabas.

Kun ji cewa Sanatoci sun nemi rage kudin kujerar aikin Hajji na wannan shekarar kuma a daina karbar kudin abinci. Kudin kujerar aikin Hajjin bana dai ya haura Miliyan daya da rabi. Kwamitin harkokin kasar waje dai zai duba lamarin bayan kukan da Jama’a su kayi.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mako da makonni Shugaban kasar Najeriya ba ya nan

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya

An zargi shugaba Buhari da kula da shanun sa fiye da al'ummar Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel