Jonathan Makaryacin banza ne Inji Mutanen sa na Neja-Delta

Jonathan Makaryacin banza ne Inji Mutanen sa na Neja-Delta

– Wata Kungiya a Neja-Delta ta caccaki Goodluck Jonathan

– Kungiyar ta MEND tace Jonathan makaryaci ne

– An dai zargi tsohon Shugaban da yin karamar magana

Kungiyar MEND ta Neja-Delta ta kara sukar tsohon Shugaba Jonathan

Kungiyar tace Jama’a su daina yarda da abin da Jonathan ya fada

‘Yan Yankin dai sun saba cewa bai masu komai ba

Tsohon Shugaba Jonathan

MEND ta kara sukar tsohon Shugaba Jonathan

Kungiyar MEND ta Mutanen Neja-Delta ta yi kaca-kaca da tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan wanda ya fito daga Yankin. MEND tace Allah ya tona asirin Jonathan kowa ya gane cewa Makaryaci ne.

KU KARANTA: Shanu sun fatattaki Dalibai daga Makaranta

Jonathan Makaryacin banza ne Inji Mutanen sa na Neja-Delta

Kungiyar MEND tace Jonathan makaryaci ne

A lokacin yana mulki dai an zargi wani shugaban Kungiyar MEND Charles Okah da yunkurin tada bam a Birnin Abuja. Yanzu dai Kotu ta wanke Okah kal don haka ne ‘Yan Kungiyar su kace ta tabbata cewa duk abin da Jonathan ya fada ba gaskiya bane.

Wata Kungiya ta samarin Arewa tayi kira da Inyamurai su bar Arewacin kasar cikin watanni 3 rak. Tsohon Shugaban kasa Jonathan yayi kira ta shafin sa na Twitter cewa babu wanda ya isa ya hana Inyamurai zama a duk inda su ka so a fadin Najeriya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Moji Olaiya ta bar Duniya [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel