Najeriya za ta kafa tarihi da Jakada Dan shekara 82

Najeriya za ta kafa tarihi da Jakada Dan shekara 82

– Majalisa ta amince a nada Sylvanus Nsofor a matsayin Jakadan Najeriya

– Sanatoci dai sun tantance wannan Dattijo bayan an yi ta bugawa

– Da farko dai an yi watsi da tsohon Alkalin bayan ya gaza gamsar da Majalisa

Majalisar Dattawa ta yi na’am da Sylvanus Nsofor a matsayin Jakada

A baya Nsofor ya gagara rera taken Najeriya a gaban Majalisa

Majalisa tace wannan karo Dattijon ya burge ta

Najeriya za ta kafa tarihi da Jakada Dan shekara 82

Majalisar Dattawa ta amince a nada dan shekara 82 a matsayin Jakada

Kun ji cewa Majalisar Dattawa ta amince a nada Sylvanus Nsofor a matsayin Jakadan Najeriya zuwa wata kasa bayan ta tantance sa. Da farko dai Majalisa ba ta amince da Dattijon ba hakan ta sa Shugaban kasa ya kara aiko sunan sa.

KU KARANTA: Farfesa Osinbajo ya kai ziyara Garin Maiduguri

Majalisar ta aminta da shi duk da cewa ya zarce shekara 80 a Duniya sai dai ba a taba samun sa da wani laifi ba. A karon farko dai Majalisa ta nemi ya rera taken Najeriya wanda yayi mursisi, sai dai wannan karo Sanatocin sun ce ya gamsar da su.

Kun ji cewa Ofishin Jakadancin Saudiya a Najeriya ta bakin Dr. Yahya Ali Mughram ya bayyana cewa kasar ta aikowa Najeriya ton 200 na dabino domin Musulmai su samu abin buda baki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Za ka iya daukarwa mai dakin ka rantsuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf

Kungiya ta bukaci Buhari ya yiwa gwamnatocin bayan sa binciken kwa-kwaf
NAIJ.com
Mailfire view pixel