Osinbajo a Maiduguri : Ya kai ziyara ga wadanda harin Boko Haram ya shafa (Hotuna)

Mukaddashin shugaban kasan Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara Maiduguri, jihar Borno a yau Alhamis.

Ya sauka ne sa’o’I kalilan bayan yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram ta kai hari Maiduguri wanda ya sabbaba halakan akalla mutane 17.

Osinbajo a Maiduguri : Ya kai ziyara ga wadanda harin Boko Haram ya shafa (Hotuna)

Osinbajo a Maiduguri : Ya kai ziyara ga wadanda harin Boko Haram ya shafa (Hotuna)

Bayan ya kai ziyara sansanin yan gidin hijra a Dalori inda ya bada tabbacin cewa gwamnatin tarayya zata sake gina musu gidaje, kasuwanni da makarantunsu, ya sake kai ziyara asibitin jami’ar Maiduguri domin gaishe da wadanda harin Boko haram ya shafa.

Osinbajo a Maiduguri : Ya kai ziyara ga wadanda harin Boko Haram ya shafa (Hotuna)

Osinbajo a Maiduguri : Ya kai ziyara ga wadanda harin Boko Haram ya shafa (Hotuna)

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ana muzgunawa Matan Musulman da ke karatun shari’a a Najeriya

NAIJ.com
Mailfire view pixel