Tattalin arziki: Najeriya ta hau tudun-mun-tsira Inji Dangote

Tattalin arziki: Najeriya ta hau tudun-mun-tsira Inji Dangote

– Dalar Amurka na cigaba da rage daraja a kasuwar canji

– Da alama Hakar CBN na shirin cin ma ruwa

– Gwamnan Babban bankin kasar yayi kokari Inji Dangote

Rikakken Attajirin nan Aliko Dangote ya yabawa Bankin Najeriya CBN

Alhaji Aliko Dangote ya jinjinawa Emefiele da irin kokarin sa

Jama’a yanzu sun fara gane cewa Gwmnan CBN din ba harbin iska kurum yayi ba

Alhaji Aliko Dangote

Dangote ya jinjinawa Emefiele na CBN

Mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote yace Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele yayi kokarin wajen fitar da Najeriya daga kangin da aka shiga na tattalin arziki. Yanzu dai Najeriya na shirin fita daga matsin tattalin arziki.

KU KARANTA: Hukumar EFCC tayi babban kamu

Tattalin arziki: Najeriya ta hau tudun-mun-tsira Inji Dangote

Hakar CBN na shirin cin ma ruwa-Dangote

A shekarar nan dai tattalin arzikin Najeriya ya rugurguje wanda Jama’a su ka yi ta sukar tsarin bankin kasar na CBN. Yanzu dai Gwamnan babban bankin yayi kokari wajen fito da Najeriya daga cikin wannan matsala.

Babban bankin kasar na sa rai kawo yanzu abubuwa su fara mikewa ganin irin makudan kudin da babban bankin ya sake a kasuwa. Da fari dai wasu sun yi tunani Bankin na CBN bai da irin wadannan makudan Daloli ko kuma ma dai hakan ba zai kai ga ci ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Farashin kayan marmari ya tashi lokacin azumi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin Zamfara za ta samu kimani biliyan 56 daga asusun gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta share ma Zamfara awaye da biliyan 56
NAIJ.com
Mailfire view pixel